Podcasts by Category

Dandalin Fasahar Fina-finai

Dandalin Fasahar Fina-finai

RFI Hausa

Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya  bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.

270 - Ko ana 'kan ta waye' a masana'antar Kannywood?
0:00 / 0:00
1x
  • 270 - Ko ana 'kan ta waye' a masana'antar Kannywood?

    Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' ya yi nazari ne a kan al'amarin nan da ake kira 'kan-ta-waye'. Shirin ya yi  bayani a kan menene 'kan-ta-waye', sannan ya tattauna da baki, wadanda suka fadada bayanin don fahimtar mai sauraro.

    Sun, 06 Feb 2022
  • 269 - Rayuwar mata masu shirya fina-finai a Nollywood a Najeriya

    A cikin wannan shirin na dandalin fasahar Fina-finai,Hawa Kabir ta samun tattaunawa da masu ruwa da tsaki a Duniyar fina-finai dangane da makomar mata musaman a gidajen mazan su,ko wandada ke da niyar yin aure.

    Sun, 30 Jan 2022
  • 268 - Halin da masana'antar Fim ta shiga a makon da ya kare

    Kamar yadda aka saba kowane mako shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai tare da Hauwa Kabeer ya tattauna akan wasu daga cikin muhimman al'amuran da ke wakana a masana'antar fina-fina da ke arewaci da kuma kudancin Najeriya.

    Sun, 09 Jan 2022
  • 267 - Abinda ya wakana cikin kungiyar MOPAN a baya bayan nan

    Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon tare da Hauwa Kabeer, ya leka kungiyar MOPAN ne domin jin wainar da ake toyawa.

    Sun, 19 Dec 2021
  • 266 - An kamala zaben wakilan kungiyar yan Fim a jihar Kaduna

    A cikin shirin duniyar fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da masu ruwa da tsaki a harakar fim yan lokuta bayan kamala zaben wakilan MOPAN a jihar Kaduna.

    Makomar duniyar Fim,hanyoyin kawo karshen baraka a wannan duniya na daga cikin manyan batutuwa da Hawa ta samu tattaunawa da bakin na ta.

    Sun, 12 Dec 2021
Show More Episodes