Podcasts by Category

Kida da Al'adu

Kida da Al'adu

RFI Hausa

Shirin Al’adu, kida da fina-finai,  shiri ne da ke zo maku  a ranakun assabar  da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar  Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni  da labaran da  suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki  da  mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku  labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.

92 - Mawakiyar Hausa Naja ta Annabi
0:00 / 0:00
1x
  • 92 - Mawakiyar Hausa Naja ta Annabi

    Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Matashiyar Mawakiyar Hausa Naja'atu Abdussalam da ake kira Naja ta Annabi.

    Wed, 20 May 2015
  • 91 - Nafisa Abdullahi da Sarkin Waka sun janyo cece-ku-ce a Kannywood

    Shirin wannan mako ya zagaya masana'antun fina finai dabam dabam, inda a Kannywood, wato masana'antar fina finan Hausa ta Najeriya ya kawo labarin yadda kalaman da jaruma Nafisa Abdullahi ta y a kan 'yayan da ake haifa ba a san yadda za a yi da su ba' ya janyo cece kuce, bayan da Naziru Sarkin Waka  ya yi mata raddi.

    Sat, 30 Apr 2022
  • 90 - Halin da mawakiya Oumou Sangaré ke ciki

    Shirin Finafinai kadekade da Al'adu, ya dauko muku kadan daga cikin abubuwan da suka faru a KANNYWOOD.Mun kuma Tattauna da mawaki MUKTAR BANDANA game da wakar (Ramadana yana ban kwana). Sai kuma bangaren Al'adu tare daTauraruwar waka OUMOU SANGARE wacce zata saki sabon album mai suna Timbuktu  ranar 29 ga wata na Afrilu bayan ta dau lokaci bata saki wata wakarba tun bayan shekarar 2017."

    Sun, 24 Apr 2022
  • 89 - Shirin kade-kade da al'adu na karshen mako

    A sha saurare lafiya tareda Hauwa Kabir

    Sat, 17 Oct 2015
  • 88 - Kida da al'adu a Najeria
    Sat, 03 Oct 2015
Show More Episodes