Filtrer par genre

Progress Media Hausa

Progress Media Hausa

Sagir T. Karaye

Progress Media ta dukufane wajen wayar da kan al’umma musamman matasa a bangarori daban daban na rayuwa kamar neman na kai, zamantakewa, kiwon lafiya dadai sauransu.

3 - Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 3
0:00 / 0:00
1x
  • 3 - Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 3

    A wannan shiri na musamman mun karbi bakuncin Alh. Engineer Aminu Al-Amin Salisu, da kuma Dr. Bashir Ahmad Safio. Mun kuma tattauna akan tafiyar neman aure a wannan zamani, a inda bakin namu sukayi tsokaci akan matsaloli da ake fuskanta tare da bada shawarwari domin a samu mafita. A kasance tare damu cikin shirin domin jin tsokaci da shawarwari da bakon namu ya bayar.

    --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/sagir-ti/message
    Tue, 19 Oct 2021 - 23min
  • 2 - Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 2

    A wannan karon mun karbi bakuncin Alh. Engineer Aminu Al-Amin Salisu, a inda muka tattauna akan muhimmacin kana nan sanao’i ga matasa. A kasance tare damu cikin shirin domin jin tsokaci da shawarwari da bakon namu ya bayar. --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/sagir-ti/message

    Sat, 25 Sep 2021 - 23min
  • 1 - Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 1

    A zango na daya na sabon shirin Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare mun gayyato Dr. Bashir Ahmad Safiyo. Mun tattauna akan batun neman nakai a tsakanin matasa, a inda Dr. Bashir Ahmad Safiyo yayi bayanai tare bada shawarwari masu matukar amfani.

    --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/sagir-ti/message
    Fri, 19 Feb 2021 - 24min