Filtra per genere
- 3 - Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 3
A wannan shiri na musamman mun karbi bakuncin Alh. Engineer Aminu Al-Amin Salisu, da kuma Dr. Bashir Ahmad Safio. Mun kuma tattauna akan tafiyar neman aure a wannan zamani, a inda bakin namu sukayi tsokaci akan matsaloli da ake fuskanta tare da bada shawarwari domin a samu mafita. A kasance tare damu cikin shirin domin jin tsokaci da shawarwari da bakon namu ya bayar.
--- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/sagir-ti/messageTue, 19 Oct 2021 - 23min - 2 - Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 2
A wannan karon mun karbi bakuncin Alh. Engineer Aminu Al-Amin Salisu, a inda muka tattauna akan muhimmacin kana nan sanao’i ga matasa. A kasance tare damu cikin shirin domin jin tsokaci da shawarwari da bakon namu ya bayar. --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/sagir-ti/message
Sat, 25 Sep 2021 - 23min - 1 - Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 1
A zango na daya na sabon shirin Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare mun gayyato Dr. Bashir Ahmad Safiyo. Mun tattauna akan batun neman nakai a tsakanin matasa, a inda Dr. Bashir Ahmad Safiyo yayi bayanai tare bada shawarwari masu matukar amfani.
--- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/sagir-ti/messageFri, 19 Feb 2021 - 24min
Podcast simili a <nome>
- Global News Podcast BBC World Service
- El Partidazo de COPE COPE
- Herrera en COPE COPE
- The Dan Bongino Show Cumulus Podcast Network | Dan Bongino
- Es la Mañana de Federico esRadio
- La Noche de Dieter esRadio
- Hondelatte Raconte - Christophe Hondelatte Europe 1
- Dateline NBC NBC News
- 財經一路發 News98
- La rosa de los vientos OndaCero
- Más de uno OndaCero
- La Zanzara Radio 24
- L'Heure Du Crime RTL
- El Larguero SER Podcast
- Nadie Sabe Nada SER Podcast
- SER Historia SER Podcast
- Todo Concostrina SER Podcast
- 安住紳一郎の日曜天国 TBS RADIO
- TED Talks Daily TED
- アンガールズのジャンピン[オールナイトニッポンPODCAST] ニッポン放送
- 辛坊治郎 ズーム そこまで言うか! ニッポン放送
- 飯田浩司のOK! Cozy up! Podcast ニッポン放送
- 吳淡如人生實用商學院 吳淡如
- 武田鉄矢・今朝の三枚おろし 文化放送PodcastQR