Podcasts by Category

RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa

RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa

ADPlusHausa | Podcast

Sashen podcast na Afrika 🎙 Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.

30 - 30 | TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI (2) | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS) | RUMFAR AFRICA PODCAST
0:00 / 0:00
1x
  • 30 - 30 | TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI (2) | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS) | RUMFAR AFRICA PODCAST

    "TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI A NOMA" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da Ɗai-daikun Mutane.

    Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS).

    Sun, 11 Feb 2024 - 2h 46min
  • 29 - 29 | ABIN DA NAYI A NOMA NA SAMU KUƊI | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS) | RUMFAR AFRICA PODCAST

    "Abin da nayi a Noma, Na samu Kuɗi" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da Ɗai-daikun Mutane.

    Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS).

    Tue, 06 Feb 2024 - 2h 15min
  • 28 - 28 | TASKAR MNI | PROF. MANSUR IBRAHIM SOKOTO (MNI) | RUMFAR AFRICA PODCAST

    "TASKAR MNI"Prof. Mansur Ibrahim Sokoto (MNI) Babban bakonmu na wannan makon a cikin shirin Rumfar Africa Podcast Hausa.Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci ga Malamai, Ɗaliban ilimi Matasa, Mahukunta, Jagorori da kuma Al'umma baki ɗaya, haka mun tattauna bututuwa kamar haka:-- Me ake nufi da MNI? - Zangon karatunsa a Sudan da Madina.- Gwagwarmayarsa da 'Yan shi'a, - Mahimmacin Minbarin Juma'a ga Al'umma.- Mahimmacin majalisin karantarwa.- Gadadda Ililmi ga matsa masu tasowa.- Alakar Malamai da 'Yan Siyasa da shiga Siyasa. - Mahimmacin rubuce-rubuce ga Malamai.- Jan hankali ga masu Mulki da waɗan ake mulka, da wasu batutuwa da dama da suka shafi rayuwarmu ta yau da kullum.#podcast #nigerian #sokoto #mansursokoto #Hausa #adplushausa

    Sun, 21 Jan 2024 - 3h 04min
  • 27 - 27 | USLUBI A DA'AWA GA MATASA MALAMAI | DR. JABIR SANI MAIHULA | RUMFAR AFRICA PODCAST

    "USLUBI A DA’AWA YANA DA MAHIMMANCI A WAJAN GYARA DA ISAR DA SAƘO",

    DR. JABIR SANI MAIHULA (MALAMIN ADDINI, KWAMISHINAN ADDINI A JAHAR SOKOTO) BABBAN BAKONMU NA WANNAN MAKON A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA.

    MUN TATTAUNA BATUTUWA MASU MAHIMMACI GA MALAMAI MATASA A BANGARORI DA DAMA MUSAMMAN BANGAREN NEMAN ILIMI, KARANTARWA, DA'AWA DA KUMA SANIN HALAYYAR MUTANE DA IYA MU'AMALA DA SU, MUN TAƁO ZANGON KARATUNSA A ƘASAR INGILA INDA YA HAƊU DA MUTANE MABANBANTA JINSI, ADDINI, YARE, ƘASA, DA KUMA LAUNI, WANNAN ZANGON CIKE YAKE DA LABARAI MASU BAN MAMAKI, TAUSAYI, DARIYA, DA KUMA DARUSSA MASU YAWA.

    Sun, 14 Jan 2024 - 2h 48min
  • 26 - 26 | DAGA KORA DA HALI ZUWA GWAMNA | MALAM IBRAHIM SHEKARAU | RUMFAR AFRICA PODCAST

    "DAGA KORA DA HALI, ZUWA GWAMNA" BAKONMU A CIKIN SHIRIN RUMAFAR AFRICA PODCAST TARE DA SARDAUNAN KANO MALAM IBRAHIM SHEKARAU, TSOHON GWAMAN JIHAR KANO, SHIRIN CIKE YAKE DA BATUTUWA MASU MAHIMMANCI A KOWANE BANGARE NA RAYUWAR BABBAN BAKON NAMU (SIYASA, MALAMIN MAKARANTA, ZAMANTAKEWA, TARBIYYA, MA'AIKACIN GWAMNATI, JAGORANCI...), SHIRIN YAYI KOKARIN FITO DA DARUSSA A RAYUWAR BAKON NAMU MUSAMMAN A BANGAREN IYA JAGORANCI DA TAFIYAR DA HARKOKIN MULKI.

    Sun, 07 Jan 2024 - 3h 18min
Show More Episodes