Podcasts by Category

Abokin Fira

Abokin Fira

Taskar Malam

Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yana keta daji da shi, ko a cikin jirgin sama yana keta sararin samaniya, ko dai wani yanayi makamancin haka. Littafin yana dacewa a karanta shi

51 - 054 - Sharri Kare Ne 2
0:00 / 0:00
1x
  • 51 - 054 - Sharri Kare Ne 2

    Mu ji tsoron Allah

    Sun, 20 Nov 2022 - 05min
  • 50 - 053 - Himma Ba Ta Ga Raggo

    Mu tashi tsaye

    Thu, 17 Nov 2022 - 05min
  • 49 - 052 - Wasiyyar Wani Bawan Allaah Ga Dansa

    Mu girmama iyayen mu

    Thu, 17 Nov 2022 - 02min
  • 48 - 051 - Magana Zarar Bunu Ce

    Mu iya bakin mu2

    Thu, 17 Nov 2022 - 02min
  • 47 - 050 - Mallakar Miji

    Mallakar miji iyawa ne

    Thu, 17 Nov 2022 - 02min
Show More Episodes