Podcasts by Category

Arewa Tech Podcast

Arewa Tech Podcast

Ahmad Bala

Labarai da tattaunawa domin wayar da kai a kan abubuwan da suka danganci fasahar intanet da yanargizo da wayoyin hannu da kuma sababbin kere-keren kwamfutocin zamani cikin harshen Hausa.

1 - Gabatar da Arewa Tech Podcast
0:00 / 0:00
1x
  • 1 - Gabatar da Arewa Tech Podcast

    Assalamu alaikum jama'a, a yau muna gabatar maku da shirin Arewa Tech Podcast!

    Sabon shirin Arewa Tech Podcast zai rika zuwa maku a duk ranar lahadi da karfe goma na safe. Inda za ku rika jin mu dauke da labarai da kuma tattaunawa a kan batutuwan da suka danganci fasaha da kuma kere-keren zamani, kaman abubuwan da suka danganci intanet da yanargizo da wayoyin hannu da kwamfutocin zamani da dai sauran su. 

    Ni ne naku Ahmad Bala, jagoran ZamaniWeb a tare da Malama Khadija Sulaiman za mu rika gabatar da wannan kayatacccen shiri, wanda za ku iya saurara a bisa dukkanin manhajojin Podcast.

    Ku kasance tare da mu!

    Sun, 11 Apr 2021 - 00min