Filtrar por gênero

Hausa Tafseer

Hausa Tafseer

IlmQS

Tafseer and Meanings of the Glorious Qur'an in Hausa Language.

191 - Surah Taha: Lecture 3 - Prof. Bashir Aliyu Umar
0:00 / 0:00
1x
  • 191 - Surah Taha: Lecture 3 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā:

    Darasi na 03


    Tare da:


    *Prof Bashir Aliyu Umar OON*


    Surah Ṭā-Hā: Aya 17-39

    Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala:


    { وَمَا تِلۡكَ بِیَمِینِكَ یَـٰمُوسَىٰ }



    Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


    21/4/1448=

    03/10/2026

    Sat, 03 Oct 2026 - 55min
  • 190 - Al-Ma’idah: Lecture 37 - Prof. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an

    7 Rabi'in Al-akhir 1448

    (19_9_2026)


    Suratul Ma'idah aya ta 33_35 (Zama na Talatin da Bakwai_37)


    Tare da

    Dr. Abubakar Muhammad Sani

    Birnin Kudu


    Daga Masallaci Sunnah

    Bayan JIMSO

    Birnin Kudu

    Jihar Jigawa

    Wed, 23 Sep 2026 - 1h 01min
  • 189 - Surah Taha: Lecture 2 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā:

    Darasi na 02


    Tare da:


    *Prof Bashir Aliyu Umar OON*


    Surah Ṭā-Hā: Aya 9-16

    Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala:


    { وَهَلۡ أَتَىٰكَ حَدِیثُ مُوسَىٰۤ }



    Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


    7/4/1448=

    19/09/2026

    Sun, 20 Sep 2026 - 57min
  • 188 - Ali Imran: Lecture 121 - Prof. Sani R/Lemo

    *[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*


    Darasi Na 121


    [Surah Āli-ʿImrān: 165,166,167]


    { أَوَلَمَّاۤ أَصَـٰبَتۡكُم مُّصِیبَةࣱ قَدۡ أَصَبۡتُم مِّثۡلَیۡهَا قُلۡتُمۡ أَنَّىٰ هَـٰذَاۖ قُلۡ هُوَ مِنۡ عِندِ أَنفُسِكُمۡۗ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَیۡءࣲ قَدِیرࣱ }

    { وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰ⁠هِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167)



    *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


    6-4-1448

    18-09-2026


    1. Wace nasara ce ninki biyu da Musulmi suka samu a kan kafirai?

    2. Me ya sa Muminai suka yi mamakin abin da ya same su a Uhudu?

    3. Duk abin da ya samu bawa na musiba, shi ya jowa wa kansa.

    4. Maganar Ibnul Qayyim a cikin "Bada'iul Fawa'd" game da tasirin zunubai a kan musibar da take samun bayi.

    5. Hikimar da ke cikin kin ambato laifin da sahabbai suka yi a ayar.

    6. Maganar Ibnul Qayyim a cikin "Zadul Ma'ad" game rufe ayar da kaddarar Allah da kuma fadinsa "daga gareku ne" don raddi a kan Qadariyya da Jabariyya.

    7. Wane irin izinin Allah ake nufi a ayar?

    8. Daga cikin hikimomin da ya sa Allah ya jarrabci sahabbai a Uhudu.

    9. Ilimin da ake nufi a ayar.

    10. Hikimar da ke cikin salon yadda aka ambaci Muminai da yadda aka ambaci munafukai.

    Sat, 19 Sep 2026 - 52min
  • 187 - Surah Taha: Lecture 1 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā:

    Darasi na 01


    Tare da:


    *Prof Bashir Aliyu Umar OON*


    Surah Ṭā-Hā: Aya 1-8

    Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala:


    { طه }{ مَاۤ أَنزَلۡنَا عَلَیۡكَ ٱلۡقُرۡءَانَ لِتَشۡقَىٰۤ }



    Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.


    30/3/1448=

    12/09/2026

    Sat, 12 Sep 2026 - 53min
Mostrar mais episódios