Nach Genre filtern
Tarihin Afrika

Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
- 54 - Tarihin Thomas Sankara kashi na 15/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.
Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.
Sun, 29 May 2022 - 53 - Tarihin Thomas Sankara kashi na 14/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.
Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.
Sun, 29 May 2022 - 52 - Tarihin Thomas Sankara kashi na 13/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.
Sat, 14 May 2022 - 51 - Tarihin Thomas Sankara kashi na 12/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.
Sun, 08 May 2022 - 49 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 6/14
Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997. Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.
Sun, 18 Dec 2022 - 45 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 3/14
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.
Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarumaar rawa a kan wannan mukamin, sannan kuma ya lashe kyautar zaman lafiya taa Nobel a shekara ta 2001. Ya rasu a watan Agustan shekara ta 2018.
Sat, 19 Nov 2022 - 44 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 2/14
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.
Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarumaar rawa a kan wannan mukamin, sannan kuma ya lashe kyautar zaman lafiya taa Nobel a shekara ta 2001. Ya rasu a watan Agustan shekara ta 2018.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.
Sat, 12 Nov 2022 - 42 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 8/8Sat, 29 Oct 2022
- 41 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 7/8
Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.
Sat, 22 Oct 2022 - 40 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 6/8Sat, 15 Oct 2022
- 39 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 5/8Sat, 17 Sep 2022
- 38 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 4/8Sat, 10 Sep 2022
- 37 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 3/8Sat, 03 Sep 2022
- 36 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 2/8Sat, 27 Aug 2022
- 35 - Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 1/8Sat, 20 Aug 2022
- 34 - Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 4/4Sat, 13 Aug 2022
- 33 - Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 3/4Sat, 06 Aug 2022
- 32 - Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 2/4Sat, 30 Jul 2022
- 31 - Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 1/4Sat, 23 Jul 2022
- 30 - Tarihin Thomas Sankara (Kashi na 20/20)
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma. Wannan shine kashi na karshe na tarihin wannan dan taliki.
Sat, 16 Jul 2022 - 29 - Tarihin Thomas Sankara kashi na 19/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.
Sun, 10 Jul 2022 - 28 - Tarihin Thomas Sanakar kashi na 18/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.
Sat, 02 Jul 2022 - 27 - Tarihin Thomas Sanakar kashi na 17/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.
Sat, 25 Jun 2022 - 26 - Tarihin Thomas Sankara kashi na 16/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.
Sat, 11 Jun 2022
Podcasts ähnlich wie Tarihin Afrika
El Partidazo de COPE COPE
Herrera en COPE COPE
La Linterna COPE
Es la Mañana de Federico esRadio
La noche de Cuesta esRadio
Au Coeur du Crime Europe1
Affaires sensibles France Inter
El colegio invisible OndaCero
La Rosa de los Vientos OndaCero
Les grands dossiers de l'Histoire par Franck Ferrand Radio Classique
Espacio en blanco Radio Nacional
Le grand récit RTL
L'Heure Du Crime RTL
Parlons-nous RTL
El Larguero SER Podcast
SER Historia SER Podcast
Todo Concostrina SER Podcast
Un Libro Una Hora SER Podcast
HISTORIAS DE LA HISTORIA VIVA RADIO
Les Grosses Têtes RTL
Hondelatte Raconte Europe 1
Entrez dans l'Histoire RTL
LEGEND Guillaume Pley
C dans l'air France Télévisions
Enquêtes criminelles RTL
L'After Foot RMC
L'œil de Philippe Caverivière RTL
Au Cœur de l'Histoire Europe 1
La dernière Radio Nova
Laurent Gerra RTL
L’heure du crime : les archives de Jacques Pradel RTL
Super Moscato Show RMC
CRIMES • Histoires Vraies Minuit
Les Grandes Gueules RMC
Les récits de Stéphane Bern Europe 1
Rothen s'enflamme RMC
Hondelatte Raconte - Cote B Europe 1
La riposte Radio Nova
Pascal Praud et vous Europe 1