Podcasts by Category

Tarihin Afrika

Tarihin Afrika

RFI Hausa

Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.

54 - Tarihin Thomas Sankara kashi na 15/20
0:00 / 0:00
1x
  • 54 - Tarihin Thomas Sankara kashi na 15/20

    Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.

    Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

    Sun, 29 May 2022
  • 53 - Tarihin Thomas Sankara kashi na 14/20

    Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.

    Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

    Sun, 29 May 2022
  • 52 - Tarihin Thomas Sankara kashi na 13/20

    Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

    Sat, 14 May 2022
  • 51 - Tarihin Thomas Sankara kashi na 12/20

    Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

    Sun, 08 May 2022
  • 49 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 6/14

    Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997.  Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.

    Sun, 18 Dec 2022
Show More Episodes