Nach Genre filtern
- 393 - Shirin tambaya da amsa na wannan mako ci gaba ne kan illar cutar olsaSat, 02 May 2026
- 392 - Shirin tambaya da amsa na wannan mako ya ɗora ne kan illar cutar gyambon cikiSat, 25 Apr 2026
- 391 - Tambaya da Amsa: Tasirin tsibirin Kharg ga tattalin arziƙin IranSat, 18 Apr 2026
- 390 - Illolin da ke tattare da makami ko makamashin Nukiliya
Shirin 'Tambaya da Amsa' kamar yadda ya saba a kowane mako, ya tuntuɓi masana a kan wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana domin samun Ilimi a kan ƙarin bayanin da suke nema.
Daga cikin tambayoyin kuma akwai neman sani a kan Illar da ke tattare da harba makaman Nukiliya ko kuma kai wa tashohin sarrafa makamashin Nukiliya farmaki.
Sat, 11 Apr 2026 - 389 - Akwai dokar da ta bai wa Amurka damar hukunta shugaban wata ƙasa?
Shirin 'Tambaya da Amsa' shiri ne da ke zuwa muku da amsoshin wasu tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci.
A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da bayani akan ko akwai wata doka da ta baiwa shugaban Amurka Donald Trump ikon hukunta wani shugaban ƙasa a Duniya.
Sat, 07 Mar 2026 - 388 - Tarihin kafuwar Ƙungiyar Kare Hakkin Ɗan Adam ta Duniya
A cikin shirin Tambaya da Amsa daga sashen hausa na RFI,a yau shirin ya mayar da hankali ne kan tarihin kafuwar Ƙungiyar Kare Hakkin Ɗan Adam ta Duniya ta Human Rights Watch, wanda ya samo asali daga ƙoƙarin sa-ido kan yarjejeniyoyin ƙasa da ƙasa, musamman a lokacin yaƙin cacar baka.
Hedikwatar ƙungiyar tana birnin New York na Amurka. Babban burinta shi ne bincike, tattara bayanai, da wallafa rahotanni kan take haƙƙin ɗan adam a faɗin duniya don matsa wa gwamnatoci lamba su gyara.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Nasiru sani.
Sat, 28 Feb 2026 - 387 - Tasirin taron tattalin arziki na Davos da ya gudana a Switzerland
A cikin shirin Tambaya da Amsa daga sashen hausa na RFI,a yau shirin zai dora ne a cigaban tattaunawa a kan tasirin taron Davos wadda aka saba shekara-shekara kan duba lamuran tattalin arzikin duniya.
Ga ci gaban tattaunawa tare da Dr. Kasim Garba Kurfi masanin tattalin arziki na ƙasa da ƙasa dake tarayyar Najeriya.
Sat, 31 Jan 2026 - 386 - Menene yake haifar da sukar ciki ko kuma naɗewar hanji a cikin ɗan Adam
Shirin tambaya da amsa na wannan mako zai fara ne da bayani akan abinda ke haifar da sukar ciki ko kuma naɗewar hanji a cikin mutum.
Sai kuma tambayar da ke neman ƙarin bayani a kan yaushe aka fara taron duba lamuran tattalin arziki na Duniya da ake kira Davos world economic forum kuma wane tasiri yake da shi ga duniya da kuma yankin mu na Afirka.
Sai kuma tambayarmu ta gaba wadda ke buƙatar ƙarin haske kan irin gudunmawar da ake la’akari da su kafin a ba wa mutum kyautar lambar yabon zaman lafiya ta duniya wato Nobel peace price, kamar yadda aka baiwa ƴar ƙasar Venezuela Maria Corina Machado.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin
Sat, 24 Jan 2026 - 385 - Me ya sa darajar kuɗaɗen wasu ƙasashen larabawa su ka fi na Amurka daraja?Sat, 17 Jan 2026
- 384 - Tambaya da amsa: Ko ta yaya ake gane ƙarfin tattalin arziƙin ƙasa?
Shirin Tambaya da amsa tare da Nasiru Sani a wannan makon ma bai yi ƙasa a gwiwa ba, inda ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana kamar yadda aka saba.
A cikin shirin za ku ji amsar tambaya kan irin hikimomin da ake amfani dasu dasu ne wajen gane Bunkasar tattalin arzikin ƙasa.
Sai kuma amsa kan wannan tambaya da ke cewa: ko me ke haddasa kamuwa da cutar Amosanin Makogwaro wato Strep throat infection kuma mene ne alamunta?
Ku latsa alamar sauti don jin amsar waɗannan dama wasu ƙrin tambayoyin da aka tattauna akansu cikin shirin.
Sat, 10 Jan 2026 - 383 - Ko shan magani na yiwa ɗan Adam illa ?Sat, 03 Jan 2026
- 382 - Tarihin kafuwar kungiyar SASSAKAWA foundationSat, 20 Dec 2025
- 381 - Tambaya da Amsa: Taƙaitaccen tarihin Marigayi Sheikh Ɗahiru Bauchi
Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani, bisa al'ada kan amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko, inda a yau guda cikin tambayoyin da wannan shiri ya amsa shi ne buƙatar taƙaitacce tarihin fitaccen Malamin Islaman nan a Najeriya kuma jigo a Dariƙar Tijjaniya, shehu Usman Dahiru Bauchi wanda Allah ya yiwa rauswa a ranar 27 ga watan Nuwamban shekarar da muke ta 2025 .
Don samun amsar wannan tambaya ce wakilin RFI a jihar Bauchin Najeriya Ibrahim Malam Goje ya zanta da Dr Fathi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, daya daga cikin 'ya'yan marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, kuma daya daga cikin wadanda suka taɓa rubuta littafi a kan marigayin.
Ku latsa alamar ƙari don jin amsar wannan tambaya da sauran tambayoyin da ke ƙunshe cikin wannan shiri tare da Nasiru Sani.
Sat, 06 Dec 2025 - 380 - Tarihin shahararren jarumin fina-finan indiannan DharmendraSat, 29 Nov 2025
- 379 - Abubuwan dake haddasa cutar toshewar hanyoyin numfashi wato AsthmaSat, 22 Nov 2025
- 378 - Abubuwan da ke haddasa warin baki da kuma hanyoyin magance matsalarSat, 18 Oct 2025
- 377 - Ƙarin bayani akan adadin Nahiyoyin duniya da kuma wacce ce ta fi faɗin ƙasa
Shirin tambaya da amsa na wannan mako tare da Nasiru Sani, ya amsa tambayoyin da ke neman karin bayani akan inda tsakiyar Najeriya ya kasance, da tambayar da ke neman sanin Nahiyoyi nawa ne a duniya kuma wacce ce ta fi faɗin ƙasa sannan wacce ta fi yawan mutane? da kuma tambayar da ke cewa, don Allah ku tambaya mana masana tattalin arziki akan mece ce TIN number kuma ina ake samunta sannan mene ne aikinta a Najeriya?
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.............
Sat, 11 Oct 2025 - 376 - Cigaban bayani bayani akan kafa sabuwar rundunar sojin ko-ta-kwana ta ECOWAS
A yau shirin tamabaya da amsa zai fara ne da cigaban amsar tambayar dake neman karin bayani akan sabuwar rundunar sijin ko-ta-kwana wadda ƙungiyar ECOWAS ke shirin kafawa, da kuma cigaban amsar tambayar da aka yi game da cutar daji mafitsara... Wanna da ma wasu tambayoyin ne za mu amsa a cikin shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan makon.
Sat, 04 Oct 2025 - 375 - Ƙarin bayani akan kafa sabuwar rundunar sojin ko-ta-kwana ta ECOWASSat, 27 Sep 2025
- 374 - Harajin kashi 5 da gwamnatin Najeriya ke son ƙarawa akan kuɗin man fetur
Ko menene harajin kashi 5 da gwamnatin Najeriya ke son ƙarawa akan kuɗin man fetur ga duk mai bukata?, Ku tambaya mana masana harkokin tsaro domin su yi mana bayani akan mene ne ma'anar ƴansandan jihohi da ake ta muhawara a kai a Najeriya, kuma shin yin hakan zai haifar da ɗa mai ido? wasu cikin tambayoyin masu sauraro kenan da shirin Tambaya da Amsa na wannan mako ke ɗauke da amsoshinsu tare da Nasiru Sani....
Latsa alamar sauti don sauraren shirin........
Sat, 20 Sep 2025 - 373 - Gaskiyar lamari dangane ayoyin tambayar da ake ɗigawa kan Ingantaccen Iri
A cikin shirin tambaya da amsa na wannan mako tare da Nasiru Sani, masana sun amsa tambayoyi game da abubuwan da ke tsaida wa Mata haihuwa da Sahihancin Ingantaccen Iri da ake samarwa wato GMO a turance, sai kuma illar da gyatsar magwas ke ita ga mai yin ta.
Latsa alamar sauti don sauraren shirin........
Sat, 13 Sep 2025 - 372 - Wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi a shirin Tambaya da amsaSat, 06 Sep 2025
- 371 - Dalilan kafa Hukumar Raya yankin Arewa Maso Yammacin Najeriya da tasirintaSat, 30 Aug 2025
- 370 - Tambaya dangane da shakkuwa da jarirai ke fama da itaSat, 23 Aug 2025
Podcasts ähnlich wie Tambaya da Amsa
El Partidazo de COPE COPE
Herrera en COPE COPE
La Linterna COPE
Es la Mañana de Federico esRadio
La noche de Cuesta esRadio
Hondelatte Raconte Europe 1
Au Coeur du Crime Europe1
Affaires sensibles France Inter
LEGEND Guillaume Pley
El colegio invisible OndaCero
La Rosa de los Vientos OndaCero
Les grands dossiers de l'Histoire par Franck Ferrand Radio Classique
Espacio en blanco Radio Nacional
Enquêtes criminelles RTL
Entrez dans l'Histoire RTL
Le grand récit RTL
Les Grosses Têtes RTL
L'Heure Du Crime RTL
Parlons-nous RTL
El Larguero SER Podcast
SER Historia SER Podcast
Todo Concostrina SER Podcast
Un Libro Una Hora SER Podcast
HISTORIAS DE LA HISTORIA VIVA RADIO
