Filtrar por género

Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa

RFI Hausa

Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

338 - Tasirin da tarzoma ke yi ga tattalin arziƙin ƙasa
0:00 / 0:00
1x
  • 338 - Tasirin da tarzoma ke yi ga tattalin arziƙin ƙasa

    Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, domin samun fahimta kan batutuwa ko abubuwan da suka shige muku duhu wanda  ke zuwa muku a kowanne mako kuma a daidai wannan lokaci. Kuma a yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin da tarzoma ke da ita ne akan tattalin arziki.

    Sat, 14 Sep 2024
  • 337 - Amsar tambaya kan salon siyasar Birtaniya da banbancinta da na sauran ƙasashe

    Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako  ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da aka aika mana, Shirin ya amsa tambaya kan yadda neman ƙarin bayani da wani mai sauraro ya yi kan zubu ko kuma yanayin siyasar Birtaniya dama banbancinta da siyasar da ake gani a ƙasashen da ta mulka.

    Wannan da sauran tambayoyi na tafe a cikin shirin na wannan mako.

    Sat, 17 Aug 2024
  • 336 - Shin yaya duniyar aljanu take da kuma yadda ma'askin dare ke gudanar da aikin sa?

    A cikin shirin Tambaya da amsa na wannan mako zaku ji fashin baki kan Ma'askin dare, da kuma duniyar aljanu

    Danna Alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani

    Sat, 10 Aug 2024
  • 335 - Ƙarin bayani kan yarjejeniyar SAMOA da ta haifar da cece-kuce a Najeriya

    Shirin 'Tambaya da amsa' na wannan mako kamar kullum ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aika, masaman ƙarin bayani gameda yarjejeniyar SAMOA da ya haifar da cece -kuce tsakanin gwamnatin Najeriya da ƴan ƙasar masannan malaman addini.

    Sat, 03 Aug 2024
  • 334 - Banbanci dake tsakanin siyasar Birtaniya da siyasar kasashen Duniya?

    A cikin shirin Tambaya da amsa daga Sashen hausa na Rfi,masu sauraro kan aiko da tambayoyin su,wandada muke mika su ga masana da suke yi mana fashin baki a kai.

    A cikin wannan shirin Nasir Sani ya leko wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro.

    Sat, 20 Jul 2024
Mostrar más episodios