Filtrer par genre
- 327 - Hukumar samar da wutar lantarki ta yi bayani game da kudin wuta da jama'a za su biya a Najeriya
‘Tambaya Da Amsa’ shiri ne da ke kawo amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Bayan janye tallafin lantarki a Najeriya, hukumar samar da wutar ta yi bayani game da rukunnai dabam dabam na masu amfani da wuta da abin da za su biya a matsayin kudin wuta. A yi mun ƙarin bayani a kan wadannan rukunnai. Menene ya sa dole sai an kasa al’umma zuwa rukuni -rukuni?
Sat, 13 Apr 2024 - 326 - Ƙarin bayani kan yakin duniya da yadda za'a kauce wa sake barkewarsaSat, 30 Mar 2024
- 325 - Sanadin katsewar kafofin sadarwa na Internet a nahiyar AfirkaSat, 23 Mar 2024
- 324 - Karin bayani a kan ‘yan sandan kasa da kasa na Interpol
Shirin yana zuwa muku ne da amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa mukua wannan tasha kuma a daidai wannan lokaci. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, za mu ji karin bayani a kan ‘yan sandan kasa da kasa na Interpol. Abokinku, Michael Kuduson ne ke muku lale marhabun.
Sat, 16 Mar 2024 - 323 - Neman bayanni a game da mayar da kasa saniyar ware
Kamar yadda muka saba, shirin yana zuwa muku ne da amsoshin tambayoyin da masu sauronmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa muku a wannan tasha kuma a daidai wannan lokaci. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman bayanni a game da mayar da kasa saniyar ware, da kuma tasirin haka a kan kasar da aka maida saniyar ware.
Sat, 09 Mar 2024 - 322 - Amsoshin wasu daga cikin tambayoyin masu saurare daga RfiSat, 02 Mar 2024
- 321 - Tarihin yan tawayen Houthi na YemenSat, 17 Feb 2024
- 320 - Tambaya da Amsa: Cikakken tarihin Hausawa 'yan asalin kasar MaliSat, 10 Feb 2024
- 319 - Ko me ya sa gwamnonin jihohi a Najeriya ba su da iko a kan jami’an tsaro?
Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ yana kawo muku amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana ne, kuma duk mako yake zuwa muku a daidai wanna lokaci, kuma a wannan tasha. Ko me ya sa gwamnonin jihohi a Najeriya ba su da iko a kan jami’an tsaro? Wannan tambayar na daya daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau. Sai ku kasance tare da abokinku, Michael Kuduson.
Sat, 03 Feb 2024 - 318 - Neman karin bayani a kan Somaliland da ko kasa ce mai ‘yanci?
Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ yana zuwa muku ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da wsu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, kuma duk mako ya ke zuwa muku a daidai wannan lokaci.Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman karin bayani a kan Somaliland da ko kasa ce mai ‘yanci. Sai a biyo
Sat, 27 Jan 2024 - 317 - Bayani a kan ramukan sararin samaniya (Black Holes)Sat, 20 Jan 2024
- 316 - Dalilan da suka hana kasashe masu tasowa dogaro da kansu a bangaren tsaro
Shirin ‘Tambaya Da Amsa ‘ yana zuwa muku ne kowane mako a wannan tasha, inda ya ke kawo amsoshin tambayoyin da suka samu shiga daga masu sauraronmu. Daga cikin tambayoyi da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman bayani a kan dalilin da ya sa kasashe masu tasowa ba iya dogaro da kan su wajen yaki da matsalar tsaro,, musamman ma ta’addanci da sauransu.
Sat, 16 Dec 2023 - 315 - Bayani a kan masu 'kujerar naki' a Majallisar Dinkin Duniya
Shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan mako kaamar kowane mako, ya kawo muku tambayoyi ne da masu sauronmu suka aiko mana, inda ya samar da amsoshinsu daidai gwargwadon iko. Daga cikin tambayoyin da muka amsa a yau, akwai wadda ke neman sanin yadda aka yi wasu kebabbun kasashe suka samu "kujerar naki' a Kwamitin Tsaro nna Majalisar Dinkin Duniya.
Sat, 18 Nov 2023 - 314 - Tambaya dangane da bayani a kan kisan kare dangin HolocaustSat, 11 Nov 2023
- 313 - Amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraron RFI
Me ake nufi da karbar rance na biliyoyin daloli don tallafa wa naira kamar yadda gwamnatin Najeriya ta yanzu ta yi. Mataki ne mai fa’ida?
Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ ne ke zuwa ma mai sauraro daga sashen Hausa na Radio France Internationale RFI. Ana iya aiko da tambayar da ake da ita ta adireshinmu na imel a rfihausatambayoyi@gmail.com .
Sat, 04 Nov 2023 - 312 - Bayani a kan ramin mafi tsawo a duniya, wadda ke gabashin nahiyar Afrika
‘Tambaya Da Amsa’, daga sashen Hausa na Radio France Internationale, RFI, tare da abokin nan naku, Michael Kuduson.
Shiri ne da ke kawo muku amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, duk mako yake zuwa daga wannan tasha, kuma a lokaci irin wannan. Daga cikin tambayoyn da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman bayani a kan ramin nan mafi tsawo a duniya, wadda ke gabashin nahiyar Afrika, wato East African Rift.
Sat, 28 Oct 2023 - 311 - Karin bayani a kan Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya
Shirin yana zuwa muku ne da wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa muku a wannan tasha, kuma a daidai wannan lokaci. A cikin Shirin wannan makon, zai amsar tambayar da ke neman Karin bayani a Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya da kuma gazawarsa da ma majalisar wajen kawar da yake yake a duniya,
Sat, 21 Oct 2023 - 310 - Dalilan da suka haddasa barkewar yaki tsakanin Isra'ila da mayakan HamasSat, 14 Oct 2023
- 309 - Shirin Tambaya da Amsa na wannan mako ya tabo batun cutar dake maida mutum zabaya
kamar yadda aka saba a ko wane mako shirin Tambaya da Amsa tare da Michael KJuduson, na mayar da hankali wajen amsa muhimman tambayoyin da kuka buka ci fita daga jahilcinsu. ina a wannan mako, shirin ya tabo batutuwa da dama, da suka hada da son sanin irin cutar dake kone fatar bakaken fata ta na zama farar sal.
Sat, 30 Sep 2023 - 308 - Tambaya da Amsa: Amsar tambaya kan alakar girgizar kasa da aman wutar dutse
Shirin Tambaya da Amsa tare da Michael Kuduson a wannan mako ya amsa tambayoyin da masu saurare suka aiko, kuma a wannan makon za ku ji ci gaban amsa kan dalilan da ke haddasa girgizar kasa dama dangantaka tsakanin wannan matsala da aman wutar dutse da kasashe da dama ke fama da su.
Haka zalika akwai amsa game da tarihin Marigayi Malam Amadou mai wa'azi na jihar Damagaram a Jamhuriyyar Nijar wanda ya koma ga mahaliccinsa a ranar 3 ga watan Satumbar da muke ciki ya na da shekaru 73 a Duniya.
Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin...........
Sat, 23 Sep 2023 - 307 - Fashin baki kan abin da ke haddasa girgizar kasa a duniyaSat, 16 Sep 2023
- 306 - Fashin baki kan yawan juyin mulki a Yammacin Afirka
Kamar yadda muka saba a duk mako, shirin yana zuwa muku ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana kan duk wani abin da ya shige musu duhu. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman fashin baki a kan yadda juye-juyen mulki suka yi wa yankunan Yammaci da Gabashin Afrika dabaibayi a baya bayan nan.
Sat, 09 Sep 2023 - 305 - Bayani a kan shiga kotun hukunta manyan laifuka ta ICC
Shiri ne da ke zuwa muku duk mako, kuma a cikinsa muke kawo muku tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, tare da amsoshinsu daidai gwargwadon iko. A cikin shirin wannan mako, za mu ji amsar tambayar da ke neman sanin ko kasa na iya zabar kin shiga kotun duniya, ko kuma watsi da sammacinta.
Sat, 09 Sep 2023
Podcasts similaires à Tambaya da Amsa
- Conversations ABC listen
- El Partidazo de COPE COPE
- Herrera en COPE COPE
- The Dan Bongino Show Cumulus Podcast Network | Dan Bongino
- Es la Mañana de Federico esRadio
- La Noche de Dieter esRadio
- Dateline NBC NBC News
- 財經一路發 News98
- La rosa de los vientos OndaCero
- Más de uno OndaCero
- La Zanzara Radio 24
- L'Heure Du Crime RTL
- El Larguero SER Podcast
- Nadie Sabe Nada SER Podcast
- SER Historia SER Podcast
- Todo Concostrina SER Podcast
- 安住紳一郎の日曜天国 TBS RADIO
- アンガールズのジャンピン[オールナイトニッポンPODCAST] ニッポン放送
- 辛坊治郎 ズーム そこまで言うか! ニッポン放送
- 飯田浩司のOK! Cozy up! Podcast ニッポン放送
- 吳淡如人生實用商學院 吳淡如
- 武田鉄矢・今朝の三枚おろし 文化放送PodcastQR
Autres podcasts de Actualités et Politique
- Les Grosses Têtes RTL
- Hondelatte Raconte - Christophe Hondelatte Europe 1
- Laurent Gerra RTL
- C dans l'air France Télévisions
- L'œil de Philippe Caverivière RTL
- Enquêtes criminelles RTL
- Bercoff dans tous ses états Sud Radio
- L’heure du crime : les archives de Jacques Pradel RTL
- Hondelatte Raconte - Cote B Europe 1
- Les récits de Stéphane Bern Europe 1
- Gaspard Proust - Les signatures d'Europe 1 Europe 1
- LEGEND Guillaume Pley
- Lenglet-Co and You RTL
- Face à Philippe de Villiers Europe1
- Les chroniques d'Arnaud Demanche RMC
- Fifty States — un Podcast Quotidien Quotidien
- Géopolitique RFI
- Apolline Matin RMC
- Global News Podcast BBC World Service
- L'Heure des Pros CNEWS